Steps
- 1
Ga ingredients ɗinda zaayi amfani dasu
- 2
Sai azuba madara azuba a bowl, sai azuba butter aciki.
- 3
Sai a zuba sugar
- 4
Sai azuba yeast
- 5
Sai a ɗauko egg yolk azuba asa whisker ayi whisking
- 6
Sai a ɗauko flour ajuye acikin wet ingredients ɗin
- 7
Ga yadda dough ɗin zaiyi
- 8
Sai a raba dough ɗin gida 3 amma zaa fidda ɗaya wanda zaifi yawa
- 9
Mai yawan shine zaa sama red food colour, sai ɗayan green, ɗayan kuma farinshi zaa barshi.
- 10
Wannan mai red ɗin zaa zuba raisins aciki
- 11
Kunga yadda dough ɗin yakamata suzama
- 12
Sai a ɗauko red dough ɗinnan a mulmulashi kamar haka
- 13
Sai a ɗauko white dough ɗin asa rolling pin a buɗashi kamar haka sai ashafa madara akan dough ɗin
- 14
Sai asa red dough ɗin aciki sai a nannaɗashi yarufe
- 15
Kunga yadda zai kasance idan aka nannaɗashi
- 16
Sai a buɗe green dough kamar haka sai ashafa madara akai
- 17
Sai asa white dough ɗin aciki sai a nannaɗe kamar haka
- 18
Kunga yadda zai kasance idan aka nannaɗe
- 19
Sai ashafa butter a pan sai asa dough ɗin acikin pan, sai asashi a oven a gasa
- 20
Gashi bayan an gasa
Similar Recipes
More Recipes
-

Falgooni Mangrola
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

carrie
-

Coozy Life
-

Sommy -

Fatimah Birma
-

Nisha Mehta
-

sandhya kumar
-

KAITA'S KITCHEN
-

harphsy_london -

B Rojas
-

Vina Upasani
-

Sakshi singh -

Sharmain Fernando





































Comments (5)