Lasagna twist

Steps
- 1
Zaki tafasa macaroni dinki da Dan gishiri,da Maggi kadan, idan tayi laushe Amma Ba sosai ba Sai Kiran wanke ya ki agiye ta a gefe.
- 2
Zaki dafa niqaqen naman ki da kayan qanshi albasa, garlic, Dan Dandano, idan ya dahu Sai ki kawo so ki Zuba Masa ketchup Mai Dan Dana ki baza shi a cikin baking pan dinki.
- 3
Sai ki koma Macaroni Kuma ki sa Mata Dan ketchup din ita ma da attaruhu da Yar albasa, da Dandano ki chakuda ki juya ta so sai. Itama a sakata achikin baking pan idan kina so za kiyi abun Hawa Hawa,Sai ki kawo cheese dinki ki Zuba a saman ta da Bell papers dinki Sai ki gasa ta for 20 minutes.
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

kkutz4u -

shimi
-

French Toast with Easy Blueberry Compote
Christina
-

Grill Prawn with Garlic Butter spicy sauce
Dewi (Caraway Cooking Class)
-

Hiroko Liston
-

Simran Batra
-

Mamta L. Lalwani
-

South Indian style khara pongal
Meenal Singhvi Nahar
-

A Chef and A Mom
-

Ummu Moha ( Maya's Kitchen)
-

shimi
-

shimi
-

Anshul Chaudhary
-

PritiA






Comments