Stuffed plantain cups
Steps
- 1
Waɗannan sune kayan da zaayi amfani dasu wurin yin stuffed plantain cups
- 2
Zaa ɓare plantain kowace zaa rabata 3
- 3
Sai abarbaɗa gishiri
- 4
Sai aɗora mai yayi zafi sai azuba plantain ɗin
- 5
Idan side ɗaya yasoyu sai ajuya other side ɗin
- 6
Bayan ta soyu sai a kwashe asa a inda zata tsane
- 7
Waɗannan sune kayan da za'ayi amfani dasu wurin haɗa filling
- 8
Za'a zuba mai yayi zafi sai a yanka albasa azuba taɗan soyu
- 9
Anan an jajjaga tarugu da garlic sai aka zuba acikin albasar
- 10
Sai aka zuba maggi da sauran kayan ƙamshi
- 11
Sai aka zuba minced meat
- 12
Bayan yafara soyuwa sai aka zuba lawashi
- 13
Filling yazama ready
- 14
Sai a ɗauko plantain asa acikin baking tray nayin cupcakes asa plantain ɗin aciki
- 15
Sai asamu wani abu a danna, anan anyi amfani da rolling pin ne amma zaa iya amfani da taɓarya ma
- 16
Zaa danna sosai kamar haka
- 17
Ga yadda shape ɗin suka kasance
- 18
Sai a ɗauko filling azuba acikin plantain ɗin, bayan angama zubawa sai a ɗauko tumatir da albasa a yanka azuba aciki
- 19
Anan kuma nayi amfani da cutting knife na fidda letters ɗinnan tareda fidda logo ɗin cookpad, saina wanke letters ɗin na soya acikin mai
- 20
Gasunan acikin mai a lokacin da ake soyasu
- 21
Ga yadda ya kasance bayan angama kammala komai
Similar Recipes
More Recipes
-

Best Out Of Waste Drink Melon Seeds Drink
Rumana Irfan
-

pinal Patel
-

Deepa Rupani
-

Kulsoom Bukhari
-

Palak Paneer Paratha (Cottage cheese stuffed Spinach Flatbread)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Jhansi
-

Instant Paddu/Paniyaram/Appe/Suji Appe
Ameya Bhat
-

Nanny's chocolate chip cookies
Rewwdog
-

Lemon Garlic Parsley Parmesan Shrimp Pasta
@chefcraig
-

Blueberry & Ricotta Pound Cake
Flavor Delights @flavordelights
-

Wiener Sauerkraut Soup (Keto/Low Carb)
schmittca
-

Cookingwithseki
-

Deezah Sulaiman Omar -

Zainab Abdullahi
-

Kudi Ratu
-

Hiroko Liston
-

Deezah Sulaiman Omar -

Wiener Sauerkraut Soup (Keto/Low Carb)
schmittca
-

Grilled chicken stuffed with fried rice,coleslaw&veg.juice(Val)
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
-

Maryama



































Comments (27)