Steps
- 1
Da farko zaki Dora ruwan zafi akan wuta sai ki dib'a a ciki ki jika kanwarki sabida idan zaki kwab'a danwaken ki yayi laushi sosai
- 2
Ki tankade flournki ki kawo kuka dai dai misali kisa sai ki hadesu sosai ki kawo Wanan kanwar da kika jika da ruwan zafi sai ki zuba acikin flour da kukan sai ki kwaba sosai kwabin yayi ruwa k'adan sabida kar danwaken yayi tauri
- 3
Idan ruwan ki ya tafasa sai ki fara jefawa idan kika kama jefawa sai ki dan bar murfin tukunyarki a bud'e sabida idan yana tafasa ruwan sama yake yowa yayi ta zuba idan yana tafasa ma still yana zuba sabida gudun haka zaki ringa zuba ruwa a ciki
- 4
Har sai ya tafaso ya kai sau uku haka sai kiciro d'aya ki duba idan ya nuna sai ki kwashe sabida bashida wahalar dahuwa
- 5
A gefe kuma ki samu su carrot cabbage tomatoes cucumber dinki ki wanke ki yayyanka ki haka ma daffaffen kwanki
- 6
Ki samu plate dinki ki zuba danwakenki ki kawo mai da yaji ki zuba akai ki dan sa Maggi k'adan sabida yayi dadi ki kawo Wanan su cabbage din ki zuba akai dasu kwai
- 7
Ki samu zobonki mai sanyi ki hada kunenki sai ya kusa tsinkewa sabida dadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Bina Anjaria
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Jon Michelena
-

Leftover Dal and Potato Cutlets 🥔
Kulsoom Bukhari
-

Seema Sharma
-

Ankita Kapil Varshney
-

Heirloom Traditional Thali ---- Dhokli Nu Shak, Jaggery, Bhakri, & Chaas
Bina Samir Telivala
-

Spaghetti con Bisque di Gamberi
Francesco
-

Allittu Unde (Popped Sorghum Flour Laddus)
Suchitra S(Radhika S)
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cooking with Kimberly Wood
-

lyannev1991
-

lmlhaze7
-

tamiller1954
-

Devour_ Delight
-

Angela Weeks
-

nafeesa nuhu
-

Kereto's Kitchen
-

Parvinder kaur -

Bethica Das
-

Rakael -

Prabha kapoor -

Vaishali Singh









Comments