Steps
- 1
Da farko xaki samu cous cous dinki misali idan Leda daya zakiyi ki juye cous cous din a bowl mai tsafta da fadi
- 2
Ki zuba one cup na ruwa ki cakuda shi
- 3
Ki kawo cabbage carrot pes dinki ki zuba akai
- 4
Ki samu albasanki da jajjagen attaruhunki ki zuba shima akai
- 5
Ki sa wadatacen far in mai
- 6
Ki kawo seasonings dinki da spices kisa da Curry bana amfani da gishiri gaskiya amma masu amfani da gishiri zasu iya sawa kad'an
- 7
Ki cakuda waje daya ki tabbata komai yaji
- 8
Ki samu qualanda dinki ki juye Wanan hadin cous cous din akai
- 9
Already dama kin Dora ruwa a tukunya sai ki Dora qualanda akai ki kawo Leda ki rufe kafin kisa murfi sabida kar tururun ya fita sai ki bar shi within some minutes zakiji kamshi na tashi
- 10
Idan ya nuna sai ki sauke kisamu lemonki mai sanyi ki kora sabida ya wuce da kyau
Similar Recipes
More Recipes
-

Layla (lulu)
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

pinal Patel
-

Madhumita Bishnu
-

Pretty Peri
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cooking with Kimberly Wood
-

lyannev1991
-

lmlhaze7
-

tamiller1954
-

Parul Bajaj
-

Ruchi Chopra
-

nafeesa nuhu
-

lyannev1991
-

Prerna Bhatt
-

nafeesa nuhu
-

Paper Dosa with coconut chutney
Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Prem Sukhija
















Comments