Jollof rice and beans

Any food with beans is bae to me, I much love it!!
Jollof rice and beans
Any food with beans is bae to me, I much love it!!
Steps
- 1
Da farko zaki hura wuta ki dora tukunya da ruwa,idan ya tafasa sai ki kawo wakenki ki zuba sannan ki rufe. Idan ya tafasa biyu sai ki kawo shinkafanki ki zuba.
- 2
Idan ya dauko nuna sai ki sauke ki tsiyaye sai ki ajiye a gefe.
- 3
Za ki jajjaga attarugun ki da albasa da tattasai kadan, sai ki dora tukunya a wuta ki zuba mai dan dai-dai da albasa. Idan ya soyu sai ki kawo kayan miyanki ki zuba kina soyawa.
- 4
Idan ya soyu sai ki kawo ruwa dai-dai yadda zai dafa miki shinkafanki sai ki zuba, sannan ki kawo kayan dandanonki da kayan kamshi duk ki zuba sai ki rufe. Idan ya tafasa sai ki kawo shinkafanki da waken ki zuba atukunyan ki sai ki rufe.
- 5
Idan ya samu mintuna ya dauko nuna sai ki kawo albasa ki yayyanka ki zuba,sai ki rufe ya karasa. Thanks
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken in Homemade Breadcrumbs
Xavier Seror
-

Pragati Hakim
-

Dal Khichdi (One Pot Healthy Meal 🥘)
Alka Bhandari
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Adrak - Pudina Chai --- Indian Ginger - Mint Tea, A Wellness Drink In Monsoon
Bina Samir Telivala
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Moist and amazing chocolate cupcakes!
Bmoorefood🧁
-

brinna15 -

Bean Sprouts for Appetizers / Vegan
Coozy Life
-

Bmoorefood🧁
-

How to make Nigerian Meat pie 😋
Salmah UJ
-

Stew and vegetable sauce with rice
LOVETH VIRE
-

Isha
-

Maman Khalid
-

Azzahra's Kitchen
-

Bappaditya das
-

Mamata Pramanik
-

Nikita Singhal
-

Sukanya Das








Comments