Steps
- 1
Zaki wanke naman ki kisa masa ruwa daidai yadda zai shanye yayi laushi, sannan zaki saka tafarnuwa maggi curry thyme ki yanka masa albasa saiki dora a wuta ki barashi zuwa lokacin da zai shanye
- 2
Bayan ya shanye zaki sanya muciya kina faffasa naman sai kinga yayi sanka-sanka yayi wara wara
- 3
Sai kisa mai a frying pan ko jajjaga taruhun ki ki juye tare da naman ki qara curry kina juyawa a hankali kisa wuta kadan
- 4
Da zaran kinga yayi ja yadda ya fara kumfa saiki sauqe shi ki juye a colander ya tsane shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

T’s Bacon Cheeseburger Sliders
Miranda Kaste -

tamiller1954
-

Rory McGarry
-

Rawveganata -

Robin Keith
-

Purvi Champaneria
-

ramlah maikusurwa -

Jackline Anyango
-

Amazing Lady ( Grace)
-

Khadiejahh Omar
-

sonam
-

Chilli Nduma #mycreativendumarecipe
Grace Aholo
-

ramlah maikusurwa -

Meenakshi Verma
-

Phenny Aluoch
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7283192







Comments (9)