Steps
- 1
Zaki fere doyan ki ki rarraba shi into round, sannan ki ki wanke kisa ruwa da dan gishiri saiki dora a wuta ki barshi ya tafasa yayi laushi sosai sai ki juye ki barahi ya huce.
- 2
Zaki fasa qwab ki ki samasa curry, albasa maggi, da gishiri, sai juya shi amma karki kada qwan.
- 3
Zaki dora man ki a wuta yayi zafi sannan sai kina saka doyan a ruwan qwai kina juya shi sannan sai kisa a mai ki barshi ya soyu kapin ki juga bayan. Aci dadi lfy😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Madhumita Bishnu
-

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Burfi
Ramaben Joshi
-

Meals With Junior
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Grilled garlic butter colossal shrimp
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Strawberry and dry fruit chutney
Dipti debnath
-

Ummee Irfan Kitchen
-

Sankalan Dey
-

M's Treat And Confectionery
-

Kamal Roy Chowdhury
-

Maryland chicken#valentines recipe
Catherine Njoki
-

Vanilla waffles glazed with honey
Udoka Anyanwu
-

Nabamita ghosh -

Husseina Nazir
-

Moimoi with green pepper and onion sauce
Ayyush_hadejia








Comments (2)