Steps
- 1
1. Da farko uwargida za ki wanke tsakin masaranki ya fita tas ki sa a matsami ki tsame shi.
2. Sai ki wanke namanki ki yanka albasa ki sa maggi ki tafasa shi.
3. Sai ki jajjaga kayan miyarki sannan ki kwashe naman sai ki zuba manja ki sa albasa ki soya naman,
4. Sai ki zuba kayan miyarki ki soyashi sama sama. Idan ya yi sai ki zuba ruwa,
5. Ki sa maggi da gishiri da kayan kamshi, sai ki rufe,
6. Ki yanka yakuwa da alaiyahu ki wankesu saf, sai ki duba Idan ruwan ya tafasa sai ki zuba tsakin masar
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Yesha recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Muniswari.G
-

Monika Jain
-

Muniswari.G
-

Dave Vishakha
-

Rory McGarry
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Slow Cooker Mushroom Ranch Pork Chops
StephieCanCook
-

My Grilling Spot
-

Yu-Art Kichijoji
-

Ummee Rabee
-

Linda L.
-

Sop_Zee's Kitchen
-

Sweet potato's porridge Wit spring onion
Abidaaah's Kee
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

Princess Amrah
-

My Chicken, Sweet Peppers. Stir Fry 😘
Maureen 😀
-

Aisha Sada
-

Dates Dry fruit Roll /Khajur Roll
Heeral Shah
-

FRESH UMMIEY XEEY
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7478777









Comments