Gakaiwa

Gakaiwa is a traditional food for the northern people and is a body building food which is good for the health.
Gakaiwa
Gakaiwa is a traditional food for the northern people and is a body building food which is good for the health.
Steps
- 1
Da farko za'a zuba gero a turmi asa ruwa kadan a surfa, inya surfu sai a bushe dusan a wanke a shanya, inya bushe sai a maida sa turmi a dan chaske sama sama sabida a cire hancin geron sai a bushe a ajiyesa a gefe.
- 2
Sai a debi ruwa a zuba a tukunya mai tsafta a daura a wuta a dauko waken nan a gyara a wanke a zuba a cikin ruwan sai adan sa gishiri da kanwa kadan a rufe a barsa yadan fara dahuwa kadan.
- 3
Daga nan sai a dauko wannan geron da aka daka a zuba acikin waken dake kan wuta abarsu su dahu sosai insun tsantsame sun nuna sai a sauke.
- 4
A daura mai a wuta asa albasa abarsa ya soyu kadan kar abar albasan ta kone sai a sauke. Asa kuli kulin a turmi asa maggi da gishiri da either attaruhu ko barkono kadan a ciki a hada a daka su daku sosai sai a kwashe.
- 5
A sami plate mai kyau a xuba wannan dahuwar a ciki a dauko man gyadan nan a zuba akai a barbada garin kuli kulin da aka daka a abarbada maggi kadan. Shikenan Gakaiwa ya hadu sai ci, za'a iya hadasa da lamurje ko any drink of choice 👌
Similar Recipes
More Recipes
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Dangerously Delicious Grilled Sandwiches 🔥
OnlyProven Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mango Fruity (Homemade Mango Drink)
Swati Ganguly Chatterjee
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Balvig
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Hamburger Gravy Birthday Celebration version
skunkmonkey101
-

Cooking with passion
-

Yar Mama
-

Maryam Ibrahim Aliyu
-

Mrs Jarmeel
-

M's Treat And Confectionery
-

Date and Pineapple Smoothie by Ogechukwu Mbanugo
Ogechi B Mbanugo
-

Miemie's Dishes (Yusrah)
-

Cookinmood with Kanchan
-

Fateen
-

Mansura said










Comments