Sharba

Sharba is an arabian dish dat is simple and easy interms of making and very sweet interms of eating 😙😙😙
Sharba
Sharba is an arabian dish dat is simple and easy interms of making and very sweet interms of eating 😙😙😙
Steps
- 1
A wanke nama a zuba a tukunya asa maggi, gishiri, albasa da spices, a barsa ya tafasu sosai sai a sauke a yanka kanana a ajiye a gefe
- 2
Sai a jajjaga attaruhu da tattasai, a yanka albasa a ajiyesu gefe guda suma, sai a daura tukunya a akan wuta asa mai a ciki a zuba albasa da garlic a soya sama sama sudan fara kamshi sai a dauko jajjagen nan a zuba a ciki a soya su tare gaba daya su soyu
- 3
Sai a dauko wannan tafashashshen nama tare da ruwansa a zuba akan soyayyan kayan miyan amma ana san naman yadan zama da dama, sai a kara ruwa yadda zai isa dafa alkaman saboda ana barinsa ne da ruwa ruwa, sai a sa spices, seasonings and a pinch of salt
- 4
A rufe ya tafaso, inya tafasa sai a dauko alkama a wanke a zuba a ciki a rufe ya nuna sosai in ya kusa karasawa sai a dauko diced onion dinnan a zuba akai a rufe su karasa tare. Anaso abarsa da ruwa ruwa, sai a taba aji inyayi laushi sai a sauke
- 5
Serve hot
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Balvig
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Hamburger Gravy Birthday Celebration version
skunkmonkey101
-

Cooking with passion
-

Princess Amrah
-

Fatima M Kolo 😘
-

Fatima M Kolo 😘
-

Chicken lombardy (naked pasta)
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Zee's Kitchen
-

Ameenah Saidu
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Sharon Omofuma-Ogbe
-

Akhimien Lawretta Abuja Mom
-

Vickys Italian Sausage Seasoning plus Recipe Idea GF DF EF SF NF
Vicky@Jacks Free-From Cookbook






Comments