Soyayyar shinkafa(fried rice) & beef sauce

Steps
- 1
Kisa mai a tukunya idan yayi zafi sai ki sa albasa idan ta soyu sai ki zuba wankakken shinkafar ki. Ki sa mishi gishiri.sannan kiyi ta jujjuyawa harsai ta fara soyuwa ki zuba yankakkun kayan lambunki sannan ki zuba su maggin,curry, da kayan kamshin ki sanna ki jujjuya har sai ya soyu sannan ki rage wuta ki rinka zuba masa ruwa kadan kadan kinayi kina duba wa har sai ya yi yanda kike so
- 2
Ki sa Man (oil) a wuta idan ya soyu sai ki zuba jajjagaggen kayan miyanki da gishiri kisa baking powder kadan idan ya dan fara nuna sai ki zuba su maggin ki da sauran kayan dan daño idan ya nuna sai ki zuba soyayyen nama (beef)
- 3
Da yakakken albasa sai ki rufe kibar shi ya dahu kaman 2mn shikenan kingama sai ci..... zaki iya cin shi da lemo ko kunun aya mai sanyi A CI LFY
Similar Recipes
More Recipes
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Fried Potatoes with Vinegar and Salt
Phenny Sharon -

Swati Sheth
-

Vidyutaa Kashyap
-

Ivy Seng
-

Nutan Shah
-

Amrita Chakroborty
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Brad's eye of round steak over jalapeño cheddar polenta
wingmaster835
-

My Grilling Spot
-

Brad's sausage and asparagus quiche
wingmaster835
-

Potato Soup (made with ham and cheese)
frogzillian
-

The Sassy Sous
-

Amanda
-

Vermicelli kheer or seviyan ki kheer
Rimple Kataria
-

Uncle Matt's Cookery Lessons
-

Meenat Kitchen
-

Brad's eye of round steak over jalapeño cheddar polenta
wingmaster835
-

Irene Gift
-

Meenat Kitchen
-

Anonymous Chef
-

Manisha Khatavkar
-

Kethro Michael Houseal




Comments