Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu roba kiyi giretin tin kwakwa ta gurin kanana sai kisa bota,siga,gishiri,bekin fauda,madara da kwai sai kiyita juyawa had siga ya narke
- 2
Sai kisa filawa aciki ki juya sosai
- 3
Idan kin gama juyawa sun hade sai kisa fanta aciki ki kwaba amma kadan kadan zaki rinka sawa saboda kar yayi ruwa
- 4
Zaki kwaba da karfi kaman haka sai ki barshi yayi minti biyar
- 5
Sai ki samu chofin bod kiyi fadi dashi sai kisa wuka ki yanka kaman haka
- 6
Zaki sa man gyada akan wuta idan yayi zafi sai ki soya, ba a cika mai wuta
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7800294











sharhai (3)