Soyayyen dankalin turawa da kwai🍳🍟

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Dankali da kwaii yana da dadi sosai😋muna son shi nida iyali nah. Bare mahaifiya tah tana son dankali matuqa don kuwa in kana son faranta mata to ka soya mata dankali😂🤗
#Jigawastategoldenapron

Soyayyen dankalin turawa da kwai🍳🍟

Dankali da kwaii yana da dadi sosai😋muna son shi nida iyali nah. Bare mahaifiya tah tana son dankali matuqa don kuwa in kana son faranta mata to ka soya mata dankali😂🤗
#Jigawastategoldenapron

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali manya guda uku
  2. Mai
  3. Magi da kayan kashe qarni
  4. Kwaii guda uku
  5. Gishiri
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fere dankali sai na yanka shi a tsaye na zuba shi cikin ruwa na wanke shi sai na juye shi a matsami,na kawo gishiri na zuba na juya sosai na dan yanka albasa kadan a kaii,sai na dora mai a wuta na barshi yayi zafi sai na zuba dankalin ciki na barshi ya soyu sai na kwashe shi na ajiye a gefe

  2. 2

    Na dauko kwano na fasa kwaii a ciki na zuba albasa da dandano da kayan kashe qarni sai na kada shi sosai na daura abin suya a wuta na saka maii kadan yayi zafi sai na juye kwan a ciki na dan rage wuta na barshi ya soyu na juya bayan shima ya soyu sai na sauke na hada shi da dankali. Sai aci dadie lafiya🤗

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Zitacos
Zitacos @cook_15460294
This is so unfair o,I want to try your recipe but I can't because of language barrier

Similar Recipes