Dafaduka mai wake da alayyahu(jollofrice with bean and spinach)

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 away da 30mnt
5 yawan abinchi
  1. 2 1/2 cupshinkafa
  2. 1 cupwake
  3. 5tattasai,jajjage
  4. 4tarugu
  5. 1albasa
  6. 8Maggi
  7. Maggi fari kadan
  8. 1/3 cupmanja
  9. 1/8 cupmangyada
  10. Curry kadan
  11. Alayyahu

Umarnin dafa abinci

1 away da 30mnt
  1. 1

    Zaki yanka alayyahu da albasa,ki jajjaga tarugu da tattasai sai ki aje gefe

  2. 2

    Zaki samu tukunya,ki zuba manja da mangyada kisa albasa kadan,sannan saiki soya tarugu da tattasai

  3. 3

    Bayan sun soyu sai ki zuba ruwa,kisa sauran kayan dandano,sa'annan ki wanke wake ki zuba don sutafasa tare kamar minti ashirin

  4. 4

    Sai ki wanke shinkafa ki zuba ki motsa,zaki dinka dubawa akai akai

  5. 5

    Idan ruwan ya kusa zanewa sai ki zuba alayyahu da sauran albasa ki motsa,kuma ki rage wuta don gudun konewa

  6. 6

    Nayi amfani da roba da kuma gwangwanin cake nafitar da shape dinnan. Enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
rannar
Sokoto State

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Kamar kar na chi inta kallo kada in rushe shinkafar 😋😅

Similar Recipes