Kayan aiki

  1. Filawa gwan gwani takwai
  2. Siga gwan gwani daya
  3. Fanta karamin gora
  4. Bekin fauda chokali daya karami
  5. Madara chokali uku babba
  6. Bota chokali hudu
  7. Kwai guda day
  8. Kwakwa rabi
  9. Gishiri dan kadan
  10. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu roba kiyi giretin tin kwakwa ta gurin kanana sai kisa bota,siga,gishiri,bekin fauda,madara da kwai sai kiyita juyawa had siga ya narke

  2. 2

    Sai kisa filawa aciki ki juya sosai

  3. 3

    Idan kin gama juyawa sun hade sai kisa fanta aciki ki kwaba amma kadan kadan zaki rinka sawa saboda kar yayi ruwa

  4. 4

    Zaki kwaba da karfi kaman haka sai ki barshi yayi minti biyar

  5. 5

    Sai ki samu chofin bod kiyi fadi dashi sai kisa wuka ki yanka kaman haka

  6. 6

    Zaki sa man gyada akan wuta idan yayi zafi sai ki soya, ba a cika mai wuta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amcee's Kitchen
rannar
Zaria,kaduna State
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai (3)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Please mai amfani sa fanta? Thanks

Similar Recipes