Wainar Fulawa

Wainar fulawa girkin hausawa da akasansa mafi akasari a arewacin Nigeria musamman Kano, ana cin wainar fulawa ne yawanci don nishadi. Aci dadi lafiya
Wainar Fulawa
Wainar fulawa girkin hausawa da akasansa mafi akasari a arewacin Nigeria musamman Kano, ana cin wainar fulawa ne yawanci don nishadi. Aci dadi lafiya
Steps
- 1
Da farko za'a tankade flour a zuba a abu mai zurfi sai asa maggi, gishiri, a jajjaga attaruhu, tattasai da albasa duka a zuba a ciki, sai a kawo ruwa a zuba dan daidai a gauraya kar a cika ruwa, a zuba yadda kwabin zai danyi ruwa ruwa amma ba tsululu ba, shi baiyi kauri sosai ba kuma baiyi ruwa ruwa ba sosai. Shikenan sai a daura abin suya akan wuta a dan debi manjan nan kadan a xuba kaman yadda za'ana soya wainar kwai haka za'ana diba kadan ana xubawa in bayan ya soyu a juya dayan bayan shima
- 2
Inya soyu sai a kwashe a plate a kawo yankakken cabbage da carrot da aka riga aka yanka aka wanke a zuba a gefe. Aci dadi lafiyyyyyyyyaaaaaa
Similar Recipes
More Recipes
-

Elyna Ottawa -

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Crockpot Chicken and Dumplings
Michie Mich
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

IkumiMatcha
-

MHTD (my home to dishes): something in a mug
Bmoorefood🧁
-

@M-raah's Kitchen
-

Shamsiya Sani
-

Green Onions & Cummin Fried Rice#authormarathon#
Val Asirigwa
-

salma bako
-

This is how i enjoyed eating bread
Ummuraatu
-

Minakshi Singh
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101














Comments