Steps
- 1
Zaki samu dankalin masu kyau kifere bayan kin fere,saiki dauko taruhunki d albasa d tafar nuwa ji wankesu saiki jajjaga aturmi,saiki samu tukunynki me kyau kisa mai yyi xafi kixuba taruhu d albasan dakika jajjaga,inya Dan soyu saiki tsaida ruwa,saikixuba Dan dano d kayn kamshinki,saiki ynka green beans dinki yn madaidaita,in ruwan yatafaso saiki xuba dankalin amma basai kin ynka b a guda gudanshi xki xubashi bayn ykusa nuna sakisa green beans din cikin dama kinriga kindafa kwanki daban
- 2
Saiki bare kisaka a dankalin kidan juya ahankali saiki sauqe shikenan y kammala.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Deepti Johri
-

Muniswari.G
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Bee Vinitra
-

Swati Sheth
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Rory McGarry
-

Mara Michelle
-

Dan Flynn
-

Lyii G
-

Cooking with Kimberly Wood
-

rajeev -

deepti -

Simi wadhwa -

sneha -

himanshi -

barkhaji -

Preeti Chawla
-

Kalpana Solanki
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7841859









Comments