Miyan ewedu da biskin shikafa
Hhhhmmm wallahi yayi dadi
Steps
- 1
Dakarko ki daura naman ki a wura kisa albasa da kayan kanshi da sinadaran girki ya ya taffasa sai ki wanke waken ki kizuba a kai waken cikin hannu fa kartayi yawa sai ki kara ruwa kisa jajjagen kayan miyanki kisan kanwa ki rufe
- 2
Sai ki gyara ganyen ewedun ki kisa a turmi ki daka yayi laushi sai ki duba miyan ko waken ta nuna sai ki kara sinadaran girki in baijiba in waken ta sai kisan ewedun da kika daka kisa kanwa ki barshi ya nuna in kin kashe gas sai kisa soyayyen mai a kai
- 3
Shikenaa sai kici da biskin shinkafa ko na masara ko semo aci dadi lfy wllh nikam naji dadin shi da biskin shinkafa
Similar Recipes
More Recipes
-

Seema Sharma
-

chef Nidhi Bole
-

Egg Butter Roast (Mangalorean Fusion Recipe)
Bethica Das
-

Watermelon Rice / Pulihora - Fusion style
Bethica Das
-

💖 Lovely Heart-Shaped Fusion Upma Bites
Krishna Dholakia
-

Itzel Lomeli
-

Chana Alexanderite
-

Mai's Avocado-Lime Steak-Bites Salad w/Edamame Rice
Gavin Schrock
-

Brady Davis -

jenscookingdiary
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Julie Jarvis
-

Sonal Modi
-

The Foodie With The Book
-

Maryam Zubayr -

fahmeeda's -

Sadaf Shoaib Vohra
-

PANKAJ MEHTA
-

Fried sweet potatoe with scrambled egg
Eeman's Kitchen
-

Charu Aggarwal
-

Nita Bhatia -

Fulanys Girl








Comments