Wainar fulawa(kalalla6a)

Ummu Auwab @cook_14474984
Abincin gargajiya ne. Abin marmarine akwai dadi sosai.
Wainar fulawa(kalalla6a)
Abincin gargajiya ne. Abin marmarine akwai dadi sosai.
Steps
- 1
A kwa6a fulawa a roba me fadi, ayanka albasa da attarugu a zuba aciki.
- 2
A fasa kwai asa, acikin kwa6in fulawa, asa maggi da gishiri. Ayi kwa6in ruwa ruwa. Ayi kwa6in ruwa ruwa.
- 3
A daura kaskon suya akan wuta, idan yayi zafi sai asa manja aciki kadan, sai adinga di6an kulun fulawa ana sawa aciki. Haka za,ayita yi har agama.
- 4
A
Similar Recipes
More Recipes
-

બનાના રોજ પ્રીમિક્સ મિલ્ક શેઇક
Shilpa Kikani 1
-

Crunchy Creamy and Healthy Breakfast 🍓🍒
Yummy everyday
-

Sarvat Hanif
-

Homeroom's Classic Mac - the Mac & Cheese Cookbook
Cluelesskitty
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Autumn Farmer
-

2choi
-

Old Fashioned Instant-Pot Chicken Soup😷🏥🍵
Sempio's Simple & Savory💋
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Roasted Sweet Potato, Carrot-Red Pepper Soup
spiceinthebox -

Dolly shukla -

Rosalyn John
-

Shweta Nagi -

Jillu Anand
-

Autumn Farmer
-

Heena Gupta
-

Kezia's Kitchen 👩🍳
-

Grace KINYA
-

Deepa Rupani
-

Lata Jain Dugar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8009690







Comments