Masa/miyar awara(tofu)

Steps
- 1
Da farko zaki zuba shinkafar a roba sai ki daurayeta ki jika da daddare.da safe sai ki dibi 3 tblspn na shinkafar ki dafa ki barta ta huce.sai ki hadasu a kai markade in an dawo ki zuba yeast din ki jujjuya ki rufe kisa a wuri mai dumi har sai ya tashi. Idan ya tashi sai a zuba albasa, baking powder, eggs, madara, sugar da salt a motsa sosai. Bayan minti goma sai a soya.
- 2
Shi kuma miyar zaki dora stew dinki kan wuta sai ki zuba awara da kika dagargaza sai ki dafa kaman 15mins sai ki zuba ganyen zogale da ugu ko kuma kisa wanda kike dashi. Sai ki dafa kaman 5mins sai ki zuba dakakkiyar gyada da ground crayfish ki dafa for 5mins. Enjoy!
Similar Recipes
More Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

cindybear
-

kelseylittle0609
-

TrailerParkBoils
-

kelseylittle0609
-

cindybear
-

Halymatu
-

cindybear
-

Ila Palan
-

Kesar Gulkand Rose jarda pulav
Anjali Sunayna Verma
-

Nidhi Ashwani Bhargava
-

Leena Mehta
-

Chicken, pasta and mchicha #maindish#teamalpha#luhyalocaldishes
Christabel Bityenyi
-

karima's Kitchen
-

cindybear
-

Mango and orange smoothie #mykidsfavouritedishcontest
seraphine Maithah



Comments