Tuwon shinkafa miyan taushe

Tuwon shinkafa miyan taushe
Steps
- 1
Tuwon shinkafa dora ruwa a tukunya idan ya tafasa wanke shinkafa then xuba acikin ruwan dake tafasa juya sai a barta ta dahu sosai in tayi sai a tuka xa'a iya Kara gari na masara ko semo ko flour sai a barshi ya tirara sai a kwashe
- 2
Miyan taushe xa'a dora mai a wuta asa albasa da nama da kabewa bayan an wanke an yanka kanana sai a rufe abarshi har kabewan yayi laushi sai a xuba kayan miya bayan an gyara anyi blending sai asa gyada da ruwa abarshi ya dahu
- 3
Sai a xuba Maggie da spices asa alayyahu da yakuwa da albasa bayan an wanke an yanka sai a barshi ya dahu a sauke enjoy it's yummu
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Seema Sharma
-

Sinta Sofiana Putri
-

Heenaba jadeja
-

Beef Tacos and Puerto Rican Rice
Jamey Hall
-

Boursin & shells one pot pasta
Autumn Farmer
-

Maurice Farmer
-

Deep Dish Brown Butter Brownie Pudding
Kelsey Davis
-

4 cheese zucchini lasagna (keto)
Natalie Truscello
-

jenscookingdiary
-

Bite Sized Baked Sausages with Peppers and Onions
Crock Pot Girl 🤡
-

cocinaconmigosalud.com
-

Dipali Amin
-

HABIBA AHMAD RUFAI
-

Makki ka parantha with sarso ka saag
Kirti Verma
-

Nada Hermanus
-

Wet fried fish with cabbage #4weekschallenge#
Sarah Wamai
-

Bynt_muhammad
-

suman batra -

Sonal Modi
-

HABIBA AHMAD RUFAI
-

pinky rajpal




Comments