Steps
- 1
Zaki wanke ganyen ugu ki yanyanka ki ajiye a gefe sai kidaura tukunya kisa manja inyayi zafi kikawo egusin ki ki zuba aciki ki jujjuya sai ki daka albasa da attaru idan egusi yasoyu sai kizuba albasa da attaru kikara suyawa kadan sai kikawo ruwa kizuba ki Rufe egusin yadan nuna sai ki curry da gishiri da Maggi dakuma tafashesshen nama da gboma ki zuba ruwa kadan kirufe yadan nuna sai ki wanke ugu kizuba kirufe yakara sa Nuna. Ana nika egusin da crayfish din tare.
Similar Recipes
More Recipes
-

Joshua Dirks
-

Joshua Dirks
-

Joshua Dirks
-

ZMA
-

Amazing Foodies
-

Sarvat Hanif
-

Khanfaiziya5 -

HurricaneKarina
-

Crispy moong dal namkeen with milk tea (dry snacks)
Barnali Debdas
-

Super quick low sugar cookies! (With no eggs!)
Bmoorefood🧁
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

skunkmonkey101
-

panda007
-

skunkmonkey101
-

George Clark
-

ummu haneefa's Kitchen
-

Ameenah Saidu
-

Maria Victoria Pereira
-

Maryama's kitchen
-

Hearty Healthy and Easy Scrabbled Eggs
George Clark
-

Prasel
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8310976








Comments