Beef kebab
Inason kebab sosai sabida yaji yajin shi😋😂
Steps
- 1
Dafarko Zaki yanka nama kanana da Dan tsawo sai ki wanke kiyi marinating dinshi da Maggi da Dan kayan yaji.
- 2
Zaki daka bakin yaji, citta, barkono. Amma ko wane daban Zaki dakashi. Ki yanke cabbage medium size sannan ki yanke albasa sai ki ajie gefe.
- 3
Ki dauko tukunya ki Dora kan wuta sai ki sa namanki da kikayi marinating. Sannan ki say Rabin albasar da kika yanka. Sannan kisa bakin yaji, citta, barkono seasoning sai ki motsa.
- 4
Zakigan Naman ya Fara fitar da ruwa, haka Zaki barshi kinata motsawa sai ruwan ya Fara kauri, sannan ki say cabbage dinki da kika yanka da sauran albasa ki zuba 1 tblsp na Mai ki motsa. Sai ki Dan Kara seasonings kadan da yaji.
- 5
Kici gaba da motsawa sai ruwan yayi kauri. Sai ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Heena Jani
-

Padmini Venkatesan
-

Nikita Singhal
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Christina
-

TrailerParkBoils
-

Cheesy Grilled Portobella (Keto friendly)
StephieCanCook
-

TrailerParkBoils
-

Jen Ollerton
-

Sonam Narang -

B.Y Testynhealthy
-

Prasel
-

Mom Ashraf
-

Mom Ashraf
-

Aisha Sada
-

Subhasini Roul
-

Pari
-

Gracious Nelyne










Comments