Tuwon shinkafa da miyar agushi
Umma Yunusa @ummayunusa
Tuwon shinkafa da miyar agushi
Umarnin dafa abinci
- 1
A tafasa nama idan ya dahu sai a sauke. A zuba manja a tukunya yayi zafi sai a zuba albasa, nama, karafish,tafarnuwa,thyme a soyasu sama sama.sai a zuba kayan miya kadan idan sun soyu sai a zuba agushi a ciki a dan soya sai a kawo ruwan nama ko ruwa a zuba daidai kaurin da kikeso sai maggi da curry sannan sai a zuba ganyen ugu.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8408554



sharhai