Awara

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Waken soya yana da amfani sosai a jikin Dan Adam

Awara

Waken soya yana da amfani sosai a jikin Dan Adam

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaa gyara waken soya sai a sa ruwa a wanke shi tas kar a cire bawon fa sai a kai markade bayan an markada sai a tace sai a sa a wuta idan ya fara tafasa sai a sa ruwan lemon tsami zaa ga yana dunkulewa sai a juye a abun tata a daure sai a danne da abu mai dan nauyi idan ruwan ya ragu sai a yanka ake tsomawa cikin ruwan dunkule ana soyawa cikin man gyada sai a ci da garin yaji ko jajjage.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes