Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Maggi
  3. Citta
  4. Tafarnuwa
  5. Albasa
  6. Ganyrn albasa
  7. Attarugu
  8. Tattasai
  9. Ganyen na'a na'a
  10. Bay leaves
  11. Kanunfari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki yanka kifi iya girman da kikeso, ki masha lemon tsami ki wanke shi sosai

  2. 2

    Zaki zuba kifi a cikin pot me fadi, ki yanka albasa, ki yanka ganyen albasa duka ki zuba

  3. 3

    Zaki jajjaga attarugu da tattasai da tafarnuwa kizuba acikin kifin

  4. 4

    Zaki zuba gayen na'a na'a, bay leaves, citta, maggi dukka acikin kifin daga nan zaki saka ruwa masu yawa har su rufe kifin baki daya, saboda kifin ya dahu sosai kuma har ruwan su rage ki samu sauran ruwan da zaa sha tare da kifin.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

Similar Recipes