Chinese fried rice

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

#myspecialrecipecontest duk da cewa ina cin fried rice sosai amma sai Allah ya sa ban ta6a gwada irin wannan bah. Wannan shine karon farko da na yi ta, na ci sosai na kuma ji dadinta. Iyalina sun yaba, har a karshe na samu kyakkyawar kyauta daga garesu. Meh zai hana ku ma ku gwada? Ga yadda na yi ta dallah-dallah zai zo muku.

Chinese fried rice

#myspecialrecipecontest duk da cewa ina cin fried rice sosai amma sai Allah ya sa ban ta6a gwada irin wannan bah. Wannan shine karon farko da na yi ta, na ci sosai na kuma ji dadinta. Iyalina sun yaba, har a karshe na samu kyakkyawar kyauta daga garesu. Meh zai hana ku ma ku gwada? Ga yadda na yi ta dallah-dallah zai zo muku.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3kofi dafaffiyar shinkafa
  2. Dandano yadda zai ji
  3. Peas akalla 1/4 kofi
  4. 1Koren tattasai
  5. 1Albasa
  6. 4Karas
  7. yankaKoren wake akalla cikakken rabin kofi bayan an
  8. 2Kwai guda
  9. Curry 1 cokalin shayi
  10. Nama
  11. cokaliChilli powder rabin
  12. Citta da tafarnuwa rabin cokali
  13. 3Tarugu
  14. Mai rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan bukatar nan

  2. 2

    Ki wanke kayan lambu sannan ki yanka girman da kike so.

  3. 3

    Sai ki wanke nama shima ki yanka

  4. 4

    Ki yi marinating naman (Dandano da kayan kamshi a bari ya jiqa)

  5. 5

    Ki zuba chilli powder da citta da tafarnuwa ki motse. Sai ki barshi ya jiqu sosai.

  6. 6

    Ki zuba mai a cikin pan sai ki zuba naman da albasa

  7. 7

    Ki motse

  8. 8

    Ki zuba kayan lambu, dandano da kuma attarugu

  9. 9

    Sai ki fasa kwai ki karkada, ki matsar da wancan abubuwan gefe sannan ki zuba kwan kiyita juyawa har ya daskare, sai ki motse shi duka ya hade

  10. 10

    Ki zuba dafaffiyar shinkafa

  11. 11

    Ki yita juyawa a hankali har sai ya yi minti shabiyar sai ki sauke

  12. 12

    Sai a ci

  13. 13
  14. 14
  15. 15
  16. 16
  17. 17
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes