Steps
- 1
Ki dibi waken ki, Sai ki zuba shi a turmi, ki samu ruwa ki zuba, Sai ki Dan Bari ya jiku.
- 2
Bayan nan Sai ki sa tabarya ki zurfa shi har ki fidda dusar.
- 3
Sai ki zuba shi a Dan roba ki sheka mashi ruwa ki fidda dusar Tass.
- 4
Sai ki zuba su tarugun da Albasa ki markada shi yayi laushi
- 5
Sai ki yanyanka Albasa Kuma ki sa gishiri kadan Sai ki juya/buga shi da kyau har ta yi laushi
- 6
Shikenan Sai ki na diba Kina soyawa a Mai Mai zafi,Shikenan.
- 7
Ana iya ci da koko Ko wani Abu da ka Yi ra'ayi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Yuliya
-

Chaz
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheryl
-

Raven
-

Fred Beverly
-

Butter Garlic Shrimps Stir Fry
Vittlesbites
-

Jayeeta Dutt
-

Mushtaq Azmi
-

Khalida Arain
-

Manisha Jha
-

How to make oil free veg fried rice
Sangha Mondal
-

Swati Amit Bhateja
-

Khabs kitchen
-

Hajarah Umar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8709729













Comments (3)