Dankali mai kori
seeyamas Kitchen @cook_16217950
Wannan dahuwar akwai dadi kuma idan bakya son soyayyen dankali idan kikai wannan shikenan
Dankali mai kori
Wannan dahuwar akwai dadi kuma idan bakya son soyayyen dankali idan kikai wannan shikenan
Steps
- 1
Zaki fere dankali ki yayyankashi daidai yadda kke so sannan ki dafashi
- 2
Sannan ki jajjaga attaruhu da albasa kisa a pan kidan soya sama sama tare da kayan kamshi,curry,da dandano sannan ki yanka koren tattasai,ja da albasa ki goga carrot
- 3
Sannan ki zuba acikin kayan kiyan da kika soya sannan ki zuba dankalin aciki saiki jujjuya ki kara dandano da kori ki rufe kidan bashi minti biyar
- 4
Sannan ki kada kwanki ki soya ki dagargazashi sannan ki zuba akai
Similar Recipes
More Recipes
-

Tumiso Foods
-

Falgooni Mangrola
-

Anoli Vinchhi
-

Shital Jataniya
-

Durreshahwar Khan
-

Santhoshkumar Kannan
-

Kulsoom Bukhari
-

Chef Weird Beard
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

JazzyJonesy -

MadLucky Mama
-

Poquito Picante Hot Sauce by Boca de Fogo
Boca de Fogo
-

Sarah Wamai
-

Savi Mourya
-

DIY WORLD
-

Reshma Praveen
-

Rachna
-

Heap of Spice
-

Priti Malpani
-

Jayeeta Deb
-

Sunita Sharma -

Komal Grover
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8715723















Comments