Steps
- 1
Farko za a fereye doya sannan a daura ta a wuta(a saka gishiri a cikin), ta dahu Sosai.
- 2
Bayan ta dahu a saka a turmi a dakata Sosai. Sai a dauko wankakken attaruhu da Albasa a jajjaga su, bayan ya jajjagu sai a saka akan doyar da aka daka ajuya.
- 3
A zuba seasoning (Maggi da onga), curry a cikin doyar, Sai a sami ruwan dumi kadan a zuba a kan doyar Sai a juya. Bayan komai ya hadu sai a dinga diba kadan ana dunkulewa kamar kwallo.
- 4
A zuba mai a kaskon suya bayan yayi Zafi Sai a fasa kwai a karamin abu a kada shi, sai a dinga dauko yamball din ana saka shi a cikin kwai sannan saka a cikin mai, anayin haka har a gama soyawa. Idan ya soyu zai golden color, Sai a tace a matsami. Shike nan
Similar Recipes
More Recipes
-

Drumstick Potato Poppy Seeds Curry (Bengali style Danta-Aloo Posto)
Amrita Chakroborty
-

Bina Anjaria
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Yoggi
-

doggo the chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Amaka Udekwe -

Sonia Aslam
-

Pravasini Behera
-

Ummuzees Kitchen
-

Jesca Rose
-

Faiza Zulqarnain
-

Sonia Aslam
-

Bipasha Ismail Khan
-

Mano Ayesha
-

Faiza Zulqarnain










Comments