Mincemeat indomie

Zhalphart kitchen @cook_16339968
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba mai kadan a tukunya saiki yanka albasa ki zuba aciki kisa garlic kadan ki dinga juyawa har yayi laushi saiki zuba nikakken naman aciki kita juyawa har yafara dahuwa naman
- 2
Saiki zuba maggi kisa attaruhu ki juya
- 3
Saiki zuba ruwa dai dai yadda zai dafamiki indomie saiki zuba dankalinki aciki ki barshi ya tafasa
- 4
Saiki zuba indomie idan ruwan yatafasa ki zuba maggi dinta ki juya sosai saiki rufe idan ta kusa dahuwa ki zuba carrot da sweet corn shikenan saiki bashi kamar 3 minute saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8748104







sharhai