Tuwon shinkafa miyar zogale

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 6Shinkafar tuwo Kofi
  2. Zogale
  3. Gyadar miya
  4. 100 mlManja
  5. 10Maggi
  6. 1/2 tspGishiri
  7. Daddawa
  8. 1/2 tspCitta
  9. 1/2 tspMasoro
  10. 2Kifi sukunbiya
  11. Lawashi
  12. Soyayyiyar miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A gyara shinkafa a wanke a jikata dan zatafi kyau gurin tukawa da malmala. Sai asa ruwa a tukunya a rufe, idan ya tafasa sai a zuba shinkafar. Idan ta dahu sai a tukata sosai, sai a rage wuta a barta ta turara. Sai a tuka ayi malmala shikenan sai a rabawa kowa nashi.

  2. 2

    A gyara zogale, a daka gyada, adaka masoro da citta. A zuba manja, ruwan miya, a zuba daddawa, masoro da citta, idan sun dahu sai a zuba gyadar miya, idan tayi sai a zuba zogalen, bayan kamar minti goma sai a zuba dakakken lawashi, kifi, gishiri da maggi sai a barsu kamar minti biyar sai a kashe wutar.

  3. 3
  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes