Umarnin dafa abinci
- 1
Ki feraye doyarki ki dorata a wuta ta dawu
- 2
Idan ta dawu sai ki tsameta a cikin ruwan ki barta ta Dan Sha iska
- 3
Sai ki yayyanka yarda kke so
- 4
Ki kada kwanki a bowl daban
- 5
Ki Dora manki a wuta
- 6
Idan yayi zafi sai ki dnga dauko doyar taki kina zubawa a cikin kwannan ki dinga sawa a mai
- 7
Har sai tai golden brown Hala zakiy tayi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8908826




sharhai