Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa dauko slide bread dinka
- 2
A fashe kwai a zuba tarugu,albasa,tarugu and maggi sai a motse shi
- 3
Sai a dauko slide bread ana saka aciki
- 4
Sai azuba mai a fryingpan a zuba mai ana soya har akammala
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Bread egg sandwich
Ga saukin yi ga dadi, idan mutum Nason sa sardine zai Iya Dan kawata girkin Zaki iyasa su tumatir da Koren tattasaiseeyamas Kitchen
-
Fried bread wit egg
Narasa sunan da zan saka masa 😂kawae nasaka fried bread wit egg😂Yanada dadi sosai wlhKu gwadashi yanada sauki wajan yi da breakfast Meenarh kitchen nd more -
-
-
-
-
Bread with egg
#kitchenhuntchallenge wannan girkin yara nason shi sosai gashi yana maganin yunwar safe Reve dor's kitchen -
-
-
-
-
Shawarma bread with egg😂
Actually I don't know what to call it🙄basira ta na gwada naga yayi sosai 💃kuma ku gwada zaku ji dadin shi lokacin breakfast 😋 Bamatsala's Kitchen -
-
-
-
-
Toasted bread
Abinci mae sauki da kuma dadi zaa iya cin shi da tea, coffee, da kuma soft drink yana dadi sosae😋yara suna son irin wannan abinci hafsat wasagu -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8927873
sharhai