Shawarma
Yarana Nason shawarma sosai, shiyasa nakeson nayi masu akai akai
Steps
- 1
Na hada kayana dazanyi amfani dasu, nasamu kaskona na wanke na zuba mangyada, nakawo tafarnuwa, albasa, naman Kazan nasa aciki, nazuba maggi da gishiri
- 2
Nakara zuba albasa nakara soyawa, dayayi na kwashe a plate, na Dora mangyada akan kasko nasa sausage shima nasoyashi sama sama, dayayi na kwasheshi shima. Na yanyanka kabeji dasu karas
- 3
Na hada cream Dina da ketchup wuri daya, nakawo karas, kabeji, albasa duk na zuba aciki a motsa
- 4
Na kawo burodin na shafe shi da mayanas
- 5
Na saka kayan kabejin aciki, na dauko sausage nasa, na dauko naman Kazan najera aciki, na nade burodin kamar tabarma, na zuba bota kadan akan kasko, na jerasu akan kaskon
- 6
Dayayi na nade da takarda, ana iyacinshi haka koda lemu mai sanyi nagode.
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

The Whole Shabang Boiling Crab
AydenM0mmy
-

Easy cookies that melt in mouth
Cooking with passion
-

J.A.B.
-

The perfect side-dish: Hasselback Potatoes
Karan Tripathi (Food Fanatic)
-

Vinnss Chuah
-

Mato's Favorite Dishes
-

Naheed Alam
-

Restaurant style Chicken dry fry
Hadisa Tabassum
-

Samosa recipe, D shape samosa, #iftarspecial #Ramadanspecial
Kitchen with Rabia
-

Froot Coctail cream #Ramadan special "
asif rehman
-

Naheed Alam
-

Maamah🌹🌹🌹
-

Naheed Alam
-

Bread chicken pizza live show recipie 23rdmay
Afsheen Faizaan


























Comments