CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kwadon (datu) alayyahu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kwadon (datu) alayyahu ainihin hoton girkin

Kwadon (datu) alayyahu

Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
Sokoto

Ina son wannan abinci saboda saukin hadi, dandano da kuma lafiya

Ina son wannan abinci saboda saukin hadi, dandano da kuma lafiya

Kara karantawa

Kwadon (datu) alayyahu

Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
Sokoto

Ina son wannan abinci saboda saukin hadi, dandano da kuma lafiya

Ina son wannan abinci saboda saukin hadi, dandano da kuma lafiya

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Alayyahu
  2. Kuli
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Tafarnuwa
  6. Tonka
  7. Tumatur
  8. Albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki nemi ruwa masu tsabta ki zuba ruwan khal wato vinegar kadan acikin ruwan

  2. 2

    Ki dauko alayyahu wanda kika riga kika yanka daidai girman da kike so ki zuba acikin wannan ruwan ki wanke shi tas har sai kin tabbatar ya fita sannan ki tsane shi

  3. 3

    Ki dora ruwa a tukunya ki barshi ya tafasa

  4. 4

    Idan ruwan ya tafasa se ki dauko ganyen alayyahu da kika wanke ki zuba aciki ki rufe ki barshi a kasa tsawon minti goma sha biyar

  5. 5

    Bayan nan sai ki tsane ganyen daga cikin ruwa a colander

  6. 6

    Sai ki yanka tumatur da albasa da acikin ganyen

  7. 7

    Ki zuba ganyen acikin kwano mai tsabta ki saka dakakken kuli ki juya har sai sun hade duka.

  8. 8

    Shikenan kwadon alayyahu ya hadu

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
rannar May 27, 2019 13:20
Sokoto
Ina sha'awar girke girke masu dandano da kara lafiya a jiki.
Kara karantawa

sharhai (3)

Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
May 28, 2019 14:38
Amin
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Alkubus da miyar taushe
  2. Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu
  3. Farfesun naman karamar dabba
  4. Kwallon cous cous (cous cous balls)2
  5. Banana Pan Cake
  1. Soyayyar Doya mai kwai
  2. Fanke mai kala
  3. Dambun awara
  4. Fanke
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8968775
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close