Miyar Alayyahu
Aunty beauty #1post1hope
Steps
- 1
YADDA AKE HADAWA
Ki wanke albasa ki yayyanka kanana tare da tumatiri, sai ki daura mai a wuta ki zuba su a ciki.
Ki yi jajjagen tarugu da tattasai da citta da tafarnuwa ki zuba, sai ki kawo naman ragonki ki zuba a ciki. Ki kawo maggi star ki zuba yadda zai ji, sai ki dan sa gishiri kadan.
Sai ki sa ruwa ba mai yawa ba ki rufe shi ki barshi.
Shi kuma alayyahu ki wanke tas, ki samo rariya ki zuba a ciki sai ki daura shi kan tukunyar naman ki rufe kamar za ki turara dambu har sai ya turar. - 2
Naman ki kuma y dahu lokacin saiki hada d miyanki ki juya sai alayyahun shima kizuba ki gauraya kibashi 2 minutes saiki sauke ANACI D SHINKAFA KO TUWO ACI DADI LFY
Similar Recipes
More Recipes
-

Laju Gehani
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Healthy Nigerian Okra Soup Recipe
Ifeoma John
-

Ankita Kapil Varshney
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Zhenyang Xue
-

Sweet Potato And Kand Thecha Chat
Shital Jataniya
-

Rose Coconut Ladoo - Fireless Quick Ladoo In 15 Minutes
Manisha Sampat
-

Bianca Mwale
-

Leelumae
-

Cinnamon Raisin Buttercream Biscuits
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Crock Pot Girl 🤡
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

karima's Kitchen
-

Rishabh Wadhwa
-

NEETA BHARGAVA
-

Rekha Rathi
-

Uzma Touseef
-

Rukky cooks
-

Murwa Hameed
-

How to please the kiddies BBQ and chicken nugget wraps
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Kitchen With Javeria Sana
-

Murwa Hameed








Comments