Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9187751

Kitchenhuntchallenge
Kitchenhuntchallenge
Za a wanke naman sosai sai azuba markaden attaruhu da albasa a zuba kayan kamshi a daura a wuta bayannan sai a saka magi da ruwa yadda zai dafa a saka mangyda da curry a sa wuta kadan ya dahu
Inya dahu a sauke ko a ci da abinci ko da bread
An kwafa!
More Recipes

sharhai