Fanke

Ashmal kitchen @Ashmal_catering
#Katsinastate
Fanke Yana matukar take rawa wajen cinshi tare da Koko ko kunun tsamiya wajen karya kumallo😋
Fanke
#Katsinastate
Fanke Yana matukar take rawa wajen cinshi tare da Koko ko kunun tsamiya wajen karya kumallo😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaa samu rubber Mai kyau a tankada fulawa da zuba sugar a samu kofi a jika yeast Rabin kofi da ruwan dumi
- 2
A kwaba a motse Amma ayishi da Dan tauri ba Mai ruwa ba saboda Mai ruwa sham Mai yake
- 3
A Bari ya taso na minti talatin Sai a Sanya Mai a kasko a jefa albasa ya soyu
- 4
Sai a jefa ana soyawa yayi golden brown a tsame a gwaga
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9431847



sharhai