Zallar kankana

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Sokoto

#3006 nayi loosing appetite shine na yanke shawarar insha zallar kankana I need pure taste kuma da dadi sosai

Zallar kankana

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#3006 nayi loosing appetite shine na yanke shawarar insha zallar kankana I need pure taste kuma da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/4kankana
  2. Kankara
  3. Sugar(optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki cire bawon kankana da diyanta se ki yanka qaqana ki saka a blender ki zuba qanqara ki niqe luqai-laqai.se ki juye a kofi asha da sanyi

  2. 2

    NOTE:zaki iya saka madara da sugar in kina ra'ayi kiyi blending dinsu tare.Ni ina son pure taste na kankana shine ban saka komi a ciki ba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes