Dafa dukan manja d taliya

Umma Abubakar
Umma Abubakar @ummcy

Ummi Abubakar sokoto state..

Dafa dukan manja d taliya

Ummi Abubakar sokoto state..

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa,
  2. manja,
  3. attarugu,
  4. tattasai
  5. albasa
  6. Maggi,
  7. gishiri
  8. Taliya.
  9. Alayyahu

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zakiyi greting din attarugunki d tattasai, saiki dora tukunyarki kizuba manja kiyanka albasa yasoyu saiki zuba kayan miyan su soyu saiki zuba ruwa.

  2. 2

    Saiki rufe idan yatafasa saiki zuba magunanki saiki wanke shinkafarki Da gishiri kizuba kirufe idan tadauko dahuwa saiki dauko taliyarki kizuba,

  3. 3

    Idan takusa dahuwa saiki zuba albasa da alayyahunki kirufe saici idan ta dahu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Abubakar
on

Comments

Similar Recipes