Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki kwaba fulawarki kisa bikinfauda kwai buta zakiyishe dakarfi amma basosaiba saiki aje inyazama doe
- 2
Saiki tafasa nama inyatafasa saikisauke saikiyi bilandin tattasai attarugu albasa karkisa ruwa saizuki dauko namanki saiki dakashe saiki aza tukunya kisa mai saikisa naman inya danfarasoyuwa saikisa kayan da kikayi bilandi kisa magi da gisheri inyasoyu kuma yazane baruwa saiki sauke
- 3
Saikizokina yanka fulawarki saikimasafadi saikisa wannan miyardakika soya atsaka saiki danneshi kisa jibimai yatsu kidanna gefe kokuma tayaddakikeso saiki gasashi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9470200



sharhai