Hadin salak me sauki

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kabeji
  2. Salak
  3. gwangwaniWaken
  4. Kokumba
  5. Tumatur
  6. Albasa
  7. Bama
  8. Maggi
  9. Sikari
  10. Albasa
  11. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka komai ya wanke tass ki tsanesu a kwando

  2. 2

    Seki samu kwano me tsafta kizuba kisa bama da tumatur da albasa da waken da dafaffen kwai

  3. 3

    Kizuba sukari da maggi kadan seki juya

  4. 4

    Zaki iya ci da abinci kokici haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

sharhai

Similar Recipes