Umarnin dafa abinci
- 1
A marka da shinkafa (barzo)
- 2
A zuba ruwa a tukunya suyi zafi
- 3
Sai a bara barzon biyu na shinkafa
- 4
Dayan sai ayi talgi da shi idan ya taso sai a jidda a zuba sauran a tuka sosai sai ki koma zuba wasu ruwa kadan ba da yawa ba idan ya tafaso sai ki sake tukawa sai ki kwashe
- 5
Za'a iya ci da ko wace irin Miya da like so
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Farar shinkafa da miyar karas
Idan kina bukatar abinci me dandano da rike ciki to ki gwada wannan girkin. #Sokoto State Nafisa Ismail -
-
-
-
Dambun shinkafa
1st Muharram 1444Team sokoto nagode da kuka ban shawarar abunda zan girka 😅 se yanzu nasamu na rubuta. Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9483226
sharhai