Indomie me kayan lambu
#kanoNida kannena muna kaunar indomie
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki zuba mai a tukunya kiyanka albasa da attarugu
- 2
Seki wanke kayan lambunki ki yanka 🥕 yadda kike so seki xuba aciki da pies dinki kisoya sama sama
- 3
Seki xuba curry da ruwan zafi yadda zai dafa miki abarki
- 4
Yana tafasa seki sa indomie dinki da maggin ta kirufe harta nuna.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9481502




sharhai