Danbun shinkafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakikainikarki in akanika saikizoki wanke saiki sa'akwakwa yatsane saiki nika tattasai attarugu albasa saiki fige zogale kiwanketa saiki dauko kwanonki maifadi saiki zuba shinkafa kisa kayan miya dakikanika kizuba kisa magi gishiri saikisa zokale saiki yamutsa kikara yanka albasa kiyamutsa saiyahade sosai
- 2
Saiki aza tukunya kisa ruwa kadan saiki sakwakwa aciki saisunyizafi saiki zuba wannanhadin dakikayi saikirufeshi da Leda sannankisamarfe
- 3
Inyadafu saiki sauke kikwashe kisoya mai saiki zuba man aciki kiyamutsa saikisa'amazubanki shikenan kinhada danbu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9673725



sharhai