Baked meat pie

Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
kano, nigeria

Yanada matukar dadi musamman idan ka hada da lemo😂

Baked meat pie

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

Yanada matukar dadi musamman idan ka hada da lemo😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 250grm butter
  2. 4 cupsflour
  3. Pinch salt
  4. Eggs
  5. Meat pie filling

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankadai flawar seki zuba butter din da gishiri ki juya sosai

  2. 2

    Kisa ruwa ki kwaba zakiji yayi laushi ki ajiye ya huta na minti 5

  3. 3

    Seki dauko ki murza kisa hadin namanki aciki kishafa ruwan kwai ki manne bakin

  4. 4

    Seki jera akan farantin oven dinki kishafa kwai a jiki ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

sharhai

Similar Recipes