Pancake

Zara's delight Cakes N More
Zara's delight Cakes N More @cook_16417326
Kano State

Pancake wani nau'in abinchi ne me dadi, musamman ana yinsa ne domin karyawar safiya, yarana suna San nayi masu shi domin zuwa makaranta. Ga saukin yi cikin mintuna Wanda basu wuce talatin ba

Pancake

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Pancake wani nau'in abinchi ne me dadi, musamman ana yinsa ne domin karyawar safiya, yarana suna San nayi masu shi domin zuwa makaranta. Ga saukin yi cikin mintuna Wanda basu wuce talatin ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintuna 30mintu
mutum hudu
  1. Fulawa Kofi biyu
  2. Sugar cokali uku
  3. Narkakkiyar butter cokali biyu
  4. Man girki cokali biyu
  5. Baking powder cokalin shayi daya
  6. Kwai biyu
  7. Madara Kofi daya
  8. Vanilla flavor rabin cokalin shayi
  9. Busashen inibi

Umarnin dafa abinci

mintuna 30mintu
  1. 1

    Na zuba madara ta da sugar da kwai da suma mai da butter narkakkiya duka a babban mazubi me tsafta na saka whisker na kadasu sosai sannan na kawo fulawata da baking powder da vanilla flavour na zuba akai na cigaba da juyawa har sai da kaurin yayi dai dai kamar yanda hoton ya nuna.

  2. 2

    Na dora kasko na Wanda baya kamawa a wuta madai dai ciya saboda karya kone min pancake dina, na zuba mai kadan sai na kawo kullin nawa ludayi daya na zuba na soyashi.

  3. 3

    Dana gama soyawa na zuba shi a farantina me tsafta na barbada masa bushashen inibi akai, shikenan na gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara's delight Cakes N More
rannar
Kano State
Married, and living in dutse jigawa stateLove making delightful cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes