Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9752798
Ki zuba flour da hoda da gishiri da sugar ki juya sosai
Ki zuba kwai da bota ki murza su sosai
Kisa ruwa ki murza yayi laushi ki rufe kamar minti 20
Sai ki yanka shi kanana ki soya a mai
An kwafa!
More Recipes

sharhai